Kida da Al'adu - Tattaunawa da Rogazo mawakin gargajiyar Nijar

Share:

Listens: 0

Kida da Al'adu

News & Politics


Mawakin Gargajiya da ake kira Rogazo dai ya shahara wajen yin fira cikin wake, ya kuma gwada irin basirar da Allah ya yi masa a zantawa da Mahaman Salissou Hamisou