Kida da Al'adu - Yadda Hausawa ke aure kafin zuwan musulunci

Share:

Listens: 0

Kida da Al'adu

News & Politics


Shirin Kade-kade da Al'adu na wannan karo tare da Hauwa Kabir, ya mayar da hankali ne kan yadda Hausawa ke aure kafin zuwan musulunci.