Tarihin Afrika - Tarihin Amilcar Cabral kashi na 1

Share:

Listens: 0

Tarihin Afrika

News & Politics


Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya kawo tarihin Amílcar Cabral, jagoran da ya taka rawa wajen samun yancin kasar Guinea Conakry daga karkashin mulkin mallakar kasar Portugal. Shirin ya kuma yi waiwaye kan yadda Cabral ya taka rawan ga ci gaba wasu kasashen nahiyar Afrika.