Kida da Al'adu - Ma'anar hawa da Sarakunan Hausa ke yi lokacin bukukuwa

Share:

Listens: 0

Kida da Al'adu

News & Politics


Shirin Kade-kade da Al'adu a wannan karo, Hauwa Kabrir ta yi dubi ne a game da ''Hawa'' da sarakuna ke yi a kasar Hausa, a lokacin gudanar da bukukuwa.