Kida da Al'adu - Shahararren mawakin Najeriya Mamman shata ya cika shekaru 20 da barin duniya

Share:

Listens: 0

Kida da Al'adu

News & Politics


Shirin Kida da al'adun gargajiya tare da Mahaman Salissou Hamissou a wannan makon ya dora akan inda shirin ya tsaya a makon jiya, game da yadda Mamman Shata Katsina ya cika shekaru 20 da barin duniya dama tasirin wakokinsa ga bunkasuwar harshen hausa.