Tarihin Afrika - Tarihin Moussa Traore kashi na 2/4
Shirin Tarihin Afrika tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal a wannan Mako ya dora daga inda ya tsaya a kashi na 1 cikin tarihin tsohon shugaban kasar Mal...
Tarihin Afrika - Tarihin Fulbert Youlou kashi na shida (5/8)
Shirin Tarihin Afrika na wannan lokacin shi ne kashi na 5 kan ci gaban tarihin rayuwar tsohon shugaban Congo Brazaville Fulbert Youlou.
Tarihin Afrika - Tarihin Fulbert Youlou kashi na takwas (8/8)
Shirin Tarihin Afrika na wannan makon, ci gaba ne kan tarihin gwagwarmayar Fulbert Youlou, tsohon shugaban kasar Congo Brazzaville.
Tarihin Afrika - Tarihin Fulbert Youlou kashi na bakwai (7/8)
Shirin Tarihin Afrika na wannan makon, ci gaba ne kan tarihin gwagwarmayar Fulbert Youlou, tsohon shugaban kasar Congo Brazzaville.
Tarihin Afrika - Tarihin Fulbert Youlou kashi na shida (6/8)
A ci gaba da tarihin Fulbert Youlou tsohon shugaban kasar Congo Brazzaville, wannan ne kashi na 6 tare da Abdoulkarim Ibrahim, a yi saurare Lafiya.
Tarihin Afrika - Rayuwar Sarkin sarakuna HAILE-SELASSIE
A cikin shirin tarihin Afrika ,a yau za mu soma da tarihin Sarkin sarakuna na Afrika Haile Selassie daga Habasha. Za ku ji irin rawar da ya taka a kas...
Tarihin Afrika - Rayuwar tsohon Shugaban Congo Zaire Mobutu
A cikin shirin tarihin Afrika ,Abdoul karim ya mayar da hankali zuwa rayuwar tsohon Shugaban kasar Zaire na wancan lokaci. Daga irin rawar siyasa da m...
Tarihin Afrika - Tarihin Mobutu Sese Seko kashi na 1
A wannan makon muna dauke da kashi na farko na tarihin tsohon shugaban Jamhuriyar Congo Mubutu Sese Seko tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal. A yi saur...