A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.
Shirin 'Duniyar Wasanni' tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi leka jihar Katsina a Tarayyar Najeriya, inda mahukuntan jihar suka maida hankali don b...
Shirin 'Duniyar Wasanni' tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari ne a kan tawagogin kwallon kafar kasashen nahiyar Afirka da ke gwagwarmayar ne...
Shirin Duniyar Wasanni tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne kacokan da tsohon kocin tawagar mata ta Najeriya, Isma'ila Mabo wanda Hukumar Kwall...
Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, inda yake tattaunawa kan rashin gayyatar tsohon kocin tawagar mata ta Najeriya Su...
Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon ya tattauna ne kan rashin gayyatar tsohon kocin tawagar mata ta Najeriya Super Falcon, Isma'ila Mabo zuwa bikin...
Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan mako tare da Micheal Kuduson ya duba irin ci gaba da aka samu a fannin kwallon kafar Mata a jamhuriyar Nijar, da ku...
Shirin 'Duniyar Wasanni' tare da Abdoulaye Issa ya duba gasar kwallon kafa ta mata wadda uwargidan shugaban Najeriya, Aisha Buhari ta dauki nauyin shi...
Shirin Duniyar Wasanni tare da Abdurrahman gambo Ahmad ya mayar da hankali kan gasar zakarun Turai da kungiyoyi za su faro a gobe Talata. Gasar da yan...
Shirin 'Duniyar Wasanni' tare da Abdullahi Isa ya tattauna kan dalilan da suka janyo dage wasan neman tikitin halartar gasar cin kofin duniya a shekar...