Kasuwanci - Yadda matsalar tsadar rayuwa ke tayar da hankalin magidanta a Agadas

Share:

Listens: 0

Kasuwanci

News & Politics


Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan mako tare da Ahmed Abba, ya yada zango a jihar Agadas da ke arewacin jamhuriya Nijar, yankin da matsalar tsadar rayuwa ke cigaba da tayar da hankullan magidanta.