Shirin yakan diba kasuwancida tattalin arizikin kasashen duniya ya ke ciki. Shirin yakan ji sabbin dubaru da hajojin ci gaban tattalin arzikin na kasashen duniya. Tare da jin ta bakin 'Yan kasuwa da Masana’antu dangane da halin da suke ciki.
Shirin 'Kasuwa a kai miki Dole' na wannan mako ya maida hankali ne kan wani gagarumin taro da kungiyar Masu Masana’antu ta Najeriya MAN ta shirya a bi...
Shirin Kasuwa A Kai Miki Jari na wannan mako ya yi nazari ne kan kalaman shugaban Najeriya Muhammdu Buhari, inda ya ce, tattalin arzikin kasar na habb...
Shirin na wannan makon ya maida hankali ne kan tallafin zangon karshe na gwamnatin Najeriya na rage radadin annobar korona, sannan kuma ya yi dubi kan...
Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan mako tare da Ahmed Abba, ya yada zango a jihar Agadas da ke arewacin jamhuriya Nijar, yankin da matsalar tsada...
Shirin Kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali kan yunkurin Najeriya na sake neman bashin kudi har na dala biliyan 4 da Euro mili...
Shirin Kasuwa a kai miki dole tare da Ahmed Abba wanda ya yi duba kan dambarwar da ta kunno kai tsakanin jihohin Lagos da Rivers da kuma gwamnatin Tar...
Shirin Kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba ya yi duba kan halin da 'yan kasuwar jihar Sokoto ke ciki bayan gobarar babbar kasuwar jihar ta farkon...
Yau Shirin 'Kasuwa A Kai Miki Dole' zai ya yada zango ne jamhuriyar Nijar, inda leka wani yanki da aka fara hako zinare, wato kauyen Kwandago dake cik...
Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan makon tare da Ahmad Abba ya tattauna da masana kan matakin babban bankin Najeriya CBN na dakatar da baiwa kamf...
Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yi nazari kan sabuwar dokar man fetur da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sany...