Tarihin Afrika - Tarihin Moussa Traore kashi na 2/4

Share:

Listens: 0

Tarihin Afrika

News & Politics


Shirin Tarihin Afrika tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal a wannan Mako ya dora daga inda ya tsaya a kashi na 1 cikin tarihin tsohon shugaban kasar Mali Moussa Traore da ya yi gwagwarmaya da turawan Faransa.